News

Habasha ta kasance ta biyar a Afirka kuma ta 52 a duniya a ƙarfin soji. Ƙungiyar ta GFP ta bayyana cewa Habasha ta ware sama da dala biliyan biyu don tafiyar da harkokin tsaron ƙasar.
Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya ce duniya na kan hanyar kawar da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS zuwa shekara ta 2030 matukar aka zuba kuɗi a ɓangaren lafiya da ke da muhimmanci.
Wasa biyar Chelsea za ta buga a watan Janairun 2025 da ya haÉ—a da huÉ—u a Premier League da FA Cup. Ranar Litinin Chelsea ta yi rashin nasara 2-0 a gidan Ipswich Town a babbar gasar tamaula ta ...